INFORMATION

Updated:
BundleID:
com.andromo.dev701988.app757989
Version:
7.3
Category:
Books & Reference
Required:
Android
Rating:
Publish:
2021-08-10
Price:
Free
Developer:

Na Manta Komai App SCREENSHOT

【图】Na Manta Komai – Hausa Novel(截图1)【图】Na Manta Komai – Hausa Novel(截图2)【图】Na Manta Komai – Hausa Novel(截图3)

Na Manta Komai App DESCRIPTION

Na Manya Komai littafi ne da akayi shi din ilimantar da al’umma kan abubuwan da suke faruwa a rayuwar yanxu.
Marubuciyar wannan littafi ta taka rawar gani wajen bada kalamai cikin tsaftatacciyar hausa.

SIMILAR to Na Manta Komai App

Wa'azi Da Tafsirin Sheikh Ahmad Tijjani Videos
Yanzu zaku iya sauke manhajar videos na malam ahmad tijjani yusuf guruntum domin samun sabbin tafsirin malam cikin sauki* Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum* Malam Ahmad Tijjani Yusuf* Ramadan Tafseer Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum* Wa'azin Malam Ahmad Tijjani Guruntum* Sheikh Ahmad Tijjani New TafseerKada ku manta kuyi rating na wannan application da kuma turashi zuwaga yan uwa da abokan arzikiMungode
Kadan Daga Cikin Amfanin Zuma Da Garin Girfa
AMFANIN ZUMA GA DAN ADAMZuma wani irin abinci ne mai zaki kamar shigen suga wanda kudan-zuma ke samarwa daga furen itace ko shuka -wato wani romon sinadari dake cikin furen itace ko shuka da kudan-zuma ke tsotsowa (nectar) domin sarrafa ruwan zuma. Mutane na amfani da zuma a matsayin abinci ko magani. Sabili da muhimmancin zuma, a cikin surorin Alqur'ani maigirmaakwai surah mai sunan kudan zumawato Surat An- Nahl. Allah (S.W.A.) ya bayyana mana muhimmancin zuma ga rayuwar 'dan adam a cikin wannan surah "waraka ce ga mutane." (An Nahl: 69). Hakika kuma Manzon Allah (S.A.W.) ya bayyana mana muhimmancin ta a wasu hadisai.Don haka, zuma nada amfani ga lafiya kamar haka:1. Tana kashe cutar bakteriya da fangas (bacteria & fungus) da kuma bada kariya daga kamuwa da ciwon-daji. Bincike ya nuna cewa zuma mai duhu-duhu tafi wannan amfanin.2. Tana warkar da ciwo ko gyambo idan ana shafawa ko sha.3. Tana taimaka ma mai-mura, tari , atishawa da sauran matsalolin sanyi.4. Maganin gudawa ce.5. Maganin gyambon cikiUlcer.6. Tana karfafa garkuwar jiki.7. Tana rage hadarin kamuwa daga cututtukan zuciya, musamman idan..
Matsalolin Aure Da Maganinsu A Kasar Hausa
Akwai matsalolin maza da yawa wanda yake haddasa rashin zaman lafiya a cikin aure ko kuma saki. Su ne kamar haka: -Karya: Wasu mazan suna yi wa matayen da za su aura karya ta hanyar nuna masu cewa sun mallaki wani abun duniya wanda a zahiri kuma babu abin, ita kuma matar za ta soka tare da kwadayin samun wannan abun bayan an yi aure. Idan macen ta je gidan mijin kuma ta sami a kasin abin da yake fada mata to dole za su samu matsala wanda daga karshe dole za ta ce ya sake ta ko kuma su zauna cikin matsala kullum. -Rashin Kulawa: Da yawa daga cikin maza na Hausa babsa kulawa da matansu, wanda ita kuma mace babu abin da take so sama da kulawa, idan har ya zama ba ka iya kulawa da bukatar matarka kamar abin da ya shafi abinci, sutura da sauran bukatunta, to dole za su sami matsala da mijinta wanda zai iya kawo rabuwarsu. Kulawa ta biyu kuwa ita ce, duk mace tana son a ce mijinta yana ba ta lokacinta..
Kadan Daka Cikin Sirrukan Dake Cikin Soyayya Ta Gaskiya
Yau zan bayyana sirrin zuciyaKaunarki ta sani hajijiyaYaki kiban so kinjiyaKe zaki barni na tsallake tsiradin zuciyaGani gaban ki ina juyayiKaunarki ta sa ni nake juyayiLallai yau zan bayyana sirrin nadai na boyoyiYau gani na zo da sirrin zuciyaMe sayasa a so na kasa yin tayiKullum idan na ganki sai nai ta juyayiKaunarki ta sa ni cikin juyayiYaki amince da ni masoyiyaKullum idan na zo gidan ku sai na kasa tayiKallun idon ki dai nai tsayiKyakkyawar fuskarki ta sa ni tsayiIna son ki yan mata amince da soyayyaKullum idaniya ta ke suke ganiSun makanta a mata basu ganiNayi nisa a soyayarki kizo ki ganiAmince da ni kar kice baki so na masoyiyaKunnuwa na sun kurumtaBasajin kira bale a furtaIdanuwa ko sun azabataDa soyayyarki wata basu gani sai ke aminiyaKauna na bani kizo ki karbaYafi a ce dake kizo sharbaSoyayyarki ce tasa ni nai ta kirbaBani son ace dani zan rasaki a soyayyaSirrin zuciya a yau na shaidaA zuciya ta babu tsidaGun wasu matan tayi tsadaKe kadaice zaki taya aminiya
Hukuncin Da Za'ayiwa Wanda Ke Wasa Da Sallau
Wannan Manhaja tana kunshe da hukunce hukuncen da za'ayiwa wanda suke wasa ko Kuma bata sallah.Duk wani mai Wasa da sallah to akwai wani hukunci da Allah ya tanadar Masa a tun kafin yabar duniya har zuwa ranar alkiyama.* Hukuncin Wasa Da Sallah* Hukuncin Mai Bata Sallah* Hukuncin Wanda Ya Mutu Bai iya Sallah ba* Hukuncin Wanda baya Sallah Akan lokaci
Hanyoyin da ake gane soyayyar gaskiya
Akwai hanyoyi da dama na gano soyayyar gaskiya wurin masoyi Wanda ta hanyarsa ne zaka/ki San matsakayinka/ki wajen abokin tarayya.Domin sanin wannan alamomi sauke wannan app.Kada ku manta kuyi rate nasa please
Menene Maganin Kurajen Fuska a saukake
Da yawa daga cikin yan mata da samari na fama da matsalar kurajen fuska (pimples) wanda dayawa daga cikin mutane basa son irin wadannan kuraje da suke fitowa saboda suna bata fuska.A Wannan daliline yasa mutane suke shiga lungu da sako don neman magunguna da zasu magance wadannan kuraje, duk dacewa daya daga cikin masana sunyi ittifaki kan cewa sha'awa ce ke kawo wadannan kurajen na fuska.Saboda haka a yau munzo muku da manharja mai dauke da cikakken bayanin yadda za'a magance wannan matsala.
Maganin Kara Karfin Maza A Saukake
Bayanai akan yadda namiji zai zamto cikakken jarumi wajen gamsar da iyali a lokacin jima'i.Wannan app ya kunshi abuba kamar haka Maganin dake karawa maza kuzari da juriya lokacin saduwa da iyali domin gamsar da koda mata nawa mutum yake da ba tare da kashen kudi wajen sayen wasu magunguna ba wanda har mutane sukan fada hanun yan yaudara.Sannan yana dauke da bayanai akan abubuwan da suke ragewa namiji sha'awa da kuma matsalolin da suka shafi karancin maniyi, haka zalika yana dauke da abubuwan da suke ragewa mutum sha'awar maceyadda za'a magancesu da sauransu.Wannan manhaja mu cika ta da bayanai masu ilimantarwa musamman ga ma'aurata don sanin yadda zasu gudanar da rayuwar aurensu cikin farin ciki.Kada ku manta kuyi rate na wannan app sannnan ku turawa yan uwa da abokan arziki domi suma su amfana mungode allah yasa mu dace Ameen.
Rarara Baba Buhari Dodar Video+Mp3
Manhaja data kunshi bayanai akan salon Mulkin Baba Buhari, ayyukansa, manufofinsa da Kuma wakokinsa Wanda hakan ya sanya babban Mawaki dauda kahutu Rarara yayi Waka Mai taken baba Buhari dodarGa Kadan Daga Cikin Abubuwan da wannan application ya kunsa:* Rarara Baba Buhari Dodar MP3* Rarara Baba Buhari Dodar Video* baba Buhari Dodar Music* Wakokin Dodar* Sabbin wakokin Mawaki dauda kahutu Rarara na Buhari* Wakar Rarara ta zuwan buhari Kano* Ayyukan Da Buhari yayi A North East (Adamawa, Bauchi, Borno, Gombe, Taraba, Yobe)* Ayyukan Da Buhari Yayi A North West (Zamfara, Kano, Kebbi, Katsina, Sokoto, Kaduna, Jigawa)*Ayyukan Da Buhari Yayi A North Central (Kogi, Niger, Benue, Kwara, Plateau, Nassarawa and the Federal Capital Territory)* Ayyukan Da Buhari Yayi A South South (Akwa-Ibom, Bayelsa, Edo, Cross River, Rivers and Delta State)*Ayyukan Da Buhari Yayi A South East (Ebonyi, Enugu, Imo, Abia and Anambra State)*Ayyukan Da Buhari Yayi A South West (Oyo, Ogun, Lagos, Ondo and Osun State)* Dodar Video*APC dodar*Wakokin Buhari sabbiDa sauransuDisclaimer!!!Wannan application anyita ne don nishadantarwa, ilimantarwa gami da Karin haske akan yadda Mulkin Gwamnatin Shugaba yake tafiya, Saboda a..
Littafi Me Kayatarwa Na Masoya Dauke Da Darusa
Shaukin so littafine dake nuni akan soyayya, yadda ake farowa da kuma yadda take wanzuwa a tsakanin masoya..shidai wannan littafi karantashi shine zai kara gamsar da me karatu kan yadda so yake farawa.Dan Allah Kada ku manta kuyi rate na wannan app
Abubuwan da Ma'aurata ke bukata don gudanar da Jima'i a Rayuwar Aure.
Yazama Dole ko wane ma'auraci ya fahimci menene Jima'i da kuma lokutan Daya kamata a sadu da iyali.Rashin Samun haske Akan ilimin Jima'i Ga Ma'aurata ka iya haifar da babbar matsala a Rayuwar Aure.Kadan Daga Cikin abin da wannan manhaja ta kunsa;1. Jima'i a musulunci2. Hukunce hukuncen Jima'i3. Jima'i a Rayuwar Aure4. Abubuwan da suke sa Mata ko Miji saurin kawo wa.5. Lokutan daya kamata a sadu da iyali..Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wannan application, mungode..!
Kadan Daga Cikin Amfanin Zuma Da Garin Girfa
AMFANIN ZUMA GA DAN ADAMZuma wani irin abinci ne mai zaki kamar shigen suga wanda kudan-zuma ke samarwa daga furen itace ko shuka -wato wani romon sinadari dake cikin furen itace ko shuka da kudan-zuma ke tsotsowa (nectar) domin sarrafa ruwan zuma. Mutane na amfani da zuma a matsayin abinci ko magani. Sabili da muhimmancin zuma, a cikin surorin Alqur'ani maigirmaakwai surah mai sunan kudan zumawato Surat An- Nahl. Allah (S.W.A.) ya bayyana mana muhimmancin zuma ga rayuwar 'dan adam a cikin wannan surah "waraka ce ga mutane." (An Nahl: 69). Hakika kuma Manzon Allah (S.A.W.) ya bayyana mana muhimmancin ta a wasu hadisai.Don haka, zuma nada amfani ga lafiya kamar haka:1. Tana kashe cutar bakteriya da fangas (bacteria & fungus) da kuma bada kariya daga kamuwa da ciwon-daji. Bincike ya nuna cewa zuma mai duhu-duhu tafi wannan amfanin.2. Tana warkar da ciwo ko gyambo idan ana shafawa ko sha.3. Tana taimaka ma mai-mura, tari , atishawa da sauran matsalolin sanyi.4. Maganin gudawa ce.5. Maganin gyambon cikiUlcer.6. Tana karfafa garkuwar jiki.7. Tana rage hadarin kamuwa daga cututtukan zuciya, musamman idan..
Yadda Zan Kula Da Miji Na
Don mata kawai, ban yarda wani namiji ya karanta ba, ehe!Amarya/Uwar gida ki sani, lallai biyayya ga mijinki shine abunda yafi dacewa dake matukar ba umarni yayi miki da sa6awa Allah ba. Saboda babu biyayya ga wani mahaluki cikin sa6awa mahalicci.Amma in ba haka ba duk abinda ya kamata kiyi masa na kyautatawa kiyi masa. - Ki bashi abinci a baki- Ki bashi ruwa ya sha- Idan ya dawo daga office/kasuwa ki tarbeshi, ki kuma kar6i abunda ya shigo dashi- Ki kai masa ruwan wanka- Ki kuma cuda masa bayansa- Kiyi hira dashi ki gaya masa dadadan kalamai- Ki kwantar masa da hankali- Kuma ki kasance mai yawan shagwa6a a wajen mijinki- Ki kasance mai damuwa dashi a koda yaushe- Ki guji duk wani abunda xai 6ata masa rae sannan ki tsakaita kishi akanshi- Ki girmama dukkan ‘yan uwansa da abokansa- Ki martaba dukkan bukatunsa na yau da kullum da hakane xaki xama 'yar lele gurin mijinki, xai kula da dukkan bukatunki sannan kuma xai ringa faranta miki kamar yadda kema kike faranta mishi ko fiye. Xai yi wuya ya..
Kalaman Soyayya English and Hausa
Kadan Daga Cikin zafafan kalaman soyayya na burge budurwayadda ake soyayyasabbin kalaman soyayyayadda ake zuwa zance wajen budurwayadda ake tunkarar mace

Na Manta Komai App DOWNLOAD

Free DownloadGoogle PlayOfficial Website

App REVIEWS

Kabiru

Na manta komai

Guest

Iam in love

Guest

Ya dace kamin Ku daura book a app Ku tuntubi Wanda yayi book din kuji ra'ayinsa.