App Download

Kadan daga cikin muhimmancin jima'i na aure ga mata
Rayuwar aure da jima'i ga 'ya'ya mata tanada matukar dadi wajen zaman takewar aure tsakamim miji da mata.
Soyayya Da Kuma Rayuwar Aure Wajen Miji da Mata
Yarda itace ginshiki na kowacce zamantakewa ta rayuwa musamman a zamantakewar aure. Da yawan mutane na ganin cewa ma damar babu yarda, to babu amfanin ci gaba da zamantakewa. Tabbas, yarda ginshiki ce da bai kamata ayi wasa da ita ba.Ana gna yarda ne a cikin dogon lokaci, amma akan iya rusata a cikindakiku kadan. Da wannan yake da kyau kowannenku yasan iyakar mu'amalar dan uwansa, ta yadda wani ba zai shiga gonar wani ba. Idan kuna a shafi daya; to akwai saukin gane halayyen juna da kuma kulla yarda mai dorewa.
Mata Sune Ginshikin Rayuwar zaman Aure
Kulawa, kyakkyawan riko, da nishadi na samuwane a rayuwar auren da aka samun mace ta gari
Falalar Dake Cikin Watan Ramadan Ga Dukkan Musulmi Na Duniya
MENE NE AZUMI??1. AZUMI A LUGGA:-Shine kamewa2. ASHARI'ANCE:- Shine kamewa daga barin chi ko sha da saduwa da iyali tun daga ketowar alfijir har zuwa faduwar rana da niyyar yin ibada.RUKUNAN AZUMI1. Yin niyya 2. Kamewa dagachi ko sha da saduwa da iyali 3. Zamani (lokachin yin azumi).SUNNONIN AZUMI 1. Gaggauta buda baki2. Jinkirta sahur 3. Addu'a yayin buda baki4. Yin sahur da jinkirta shi.MAKARUHAN AZUMI1. Kaiwa matuka wajen kurkuran baki2. Sumba3. Dauwamar da kallo na sha' awa 4. Tunani akan al'amuran saduwa5. Shafa ko runguma 6. Dandanan wani abu7. Sanya tozali8. Yin kaho.ABUBUWAN DA SUKE BATA AZUMI1. Saduwan wani abu zuwa makoshi (narkakke)2. Fitarda maniyyi ko maziyyi da gangar3. Saduwa ta hanyar tilasta4. Chi ko sha da tunanin sauran dare5. Chi ko sha da gangan6. Saduwan wani abu wanda ba narkakkeba zuwa makoshi 7. Ridda.ABUBUWAN DA SUKE HALAS1. Yin asiwaki2. Sanyaya jiki da ruwa 3. Tafiya ta halas4. Sanya magani wanda ya dache5. Tauna wani abu ga karamin yaro6. Sanya turare.ABUBUWAN DA AKAYI RANGWAME1. Hadiye yawu2. Rinjayen amai da magwas 3. Rinjayen wani kwaro zuwa ga makoshi4. Kuran kan..
Kadan Daga Cikin Amfanin Zuma Da Garin Girfa
AMFANIN ZUMA GA DAN ADAMZuma wani irin abinci ne mai zaki kamar shigen suga wanda kudan-zuma ke samarwa daga furen itace ko shuka -wato wani romon sinadari dake cikin furen itace ko shuka da kudan-zuma ke tsotsowa (nectar) domin sarrafa ruwan zuma. Mutane na amfani da zuma a matsayin abinci ko magani. Sabili da muhimmancin zuma, a cikin surorin Alqur'ani maigirmaakwai surah mai sunan kudan zumawato Surat An- Nahl. Allah (S.W.A.) ya bayyana mana muhimmancin zuma ga rayuwar 'dan adam a cikin wannan surah "waraka ce ga mutane." (An Nahl: 69). Hakika kuma Manzon Allah (S.A.W.) ya bayyana mana muhimmancin ta a wasu hadisai.Don haka, zuma nada amfani ga lafiya kamar haka:1. Tana kashe cutar bakteriya da fangas (bacteria & fungus) da kuma bada kariya daga kamuwa da ciwon-daji. Bincike ya nuna cewa zuma mai duhu-duhu tafi wannan amfanin.2. Tana warkar da ciwo ko gyambo idan ana shafawa ko sha.3. Tana taimaka ma mai-mura, tari , atishawa da sauran matsalolin sanyi.4. Maganin gudawa ce.5. Maganin gyambon cikiUlcer.6. Tana karfafa garkuwar jiki.7. Tana rage hadarin kamuwa daga cututtukan zuciya, musamman idan..
Bayani akan yadda Ake Hada Lemo Kala-Kala a Gida
Cikakken bayani akan yadda ake had a Lemo Kala-Kala, masu matukar dadi..Kuyi install na wannan app domin samun cikakken bayani akan yadda Ake Hada Lemo Kala-Kala
Wanna lattafi na Daya Daga cikin Littattafan da sukayi fice a duniyar Littattafa
Littafin budurwar Kauye, litattafi ne Wanda marubuciya faty maman faty ta Rubuta, Wanda ta bada labari Mai matukar nashidantar, fadakarwa game da nishadantarwa akan halayen Budurwar Kauye.
Littafi Me Kayatarwa Na Masoya Dauke Da Darusa
Shaukin so littafine dake nuni akan soyayya, yadda ake farowa da kuma yadda take wanzuwa a tsakanin masoya..shidai wannan littafi karantashi shine zai kara gamsar da me karatu kan yadda so yake farawa.Dan Allah Kada ku manta kuyi rate na wannan app
Magungunan Mata Da Bayanansu
A wannan zamani dabarun mata na burge mazajensu a wurin kwanciya sun ɗauki wani sabon salo inda suke amfani da wasu sinadirai walau na matsawa ko na sha da akan kira hakkin maye ko hakkin daka. Iren iren waɗannan magunguna ana amfani da su a ƙasashen Hausa da sauran ƙasahen yammacin Afirka. *Maganin Mata*Budurcin Ya Mace* Dawo Da Ni'imar Mace* Matan Zamani*Rikon Miji*Kula Da Miji Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wannan app, mungode
Yadda akeyin Wanka Da Sallar Gawa
Wanna app Ya Kunshi Abubuwa Da Dama Wanda Suka hada da1. Yadda Ake Wankan Gawa2. Wankan Gawa A Musulunci Mp33. Yadda Ake Sallar GawaLura da wannan app sosai zai Koyawa mutum yadda Sai wanki gawa, Sallar Gawa, Addu'in da akeyiwa Gawa, da sauransuKada ku manta kuyi rate Na wannan app Dan Allah
Hakkokin Miji Akan Matarsa Daga Bakin Malam Kabiru Gombe
Cikakken bayani Akan hakkin Miji a wajen matarsa Daga Bakin limamin sunnah, dodon Yan bidi'ah Sheikh Malam Kabiru Haruna Gombe
Tarin Kafuwar Kasar Hausa Da Mutanen Da suka Kafa daular Hausa A Fadin Kasa..
Wannan manhaja tana kunshe da cikakken tarihin Kasar Hausa da muhimman abubuwan da suka faru a Kasar HausawaGa kadan Daga Cikin abin da ya kunsa;Asalin HausaDaular UsmaniyaHausa BakwaiBanza Bakwai da sauransu..Kada ku manta Dan Allah kuyi rate na wannan application, mungode..!
Soyayya da shakuwa
Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa masoya.Ku nishadantuda wadannan zafafan kalamai masu matukar burgewa.Mungode.
Wakokin Shugaba Buhari na Siyasar 2019 Tare Da Manyan Mawakansa
Zafafan Wakokin Shugaban Kasar Muhammadu Buhari Wanda Manyan mawaka Wanda suka hada da Rarara, isyaku forest, jamilu jadda, Wazirin Rarara da sauransu Sukayi Masa.Wannan wakoki fitattune Wanda kowacce daga cikin su tayi dadi sosai, saboda haka kada ku bari a baku labariAyi sauraro lafiya.Kadan KU manta kuyi rate na wanna app Dan Allah
Mu Kula da lafiyar mu, domin masana sunce lafiya uwar jiki babu mai fushi dake
Wannan application dauke yake bayanai akan yadda zamu kula da lafiyarmu da kuma amfanin wasu nau'ikan abincin da mukeci, wanda suna matukar taimakawa lafiyar mu.. Ga Kadan Daga cikin abinda wannan application ya kunsa..1. Fa'idodin albasa a jikin dan adam2. Amfanin abarba a jikin mutum3. Illolin shan ruwan sanyi4. Yadda za'a magance matsalar gajiya dss5. Amfanin shan ruwan dumi6. Alamomin kamuwa da chutar kanjamau7. Amfanin ayaba a jikin mutum8. Amfanin kokumba ga lafiyar dan adam9. Amfanin cin dafaffen kwai10. Nau'ikan abinci dake rage nauyin jiki11. Amfanin magwaro a jikin mutum12. Yadda za'a magance matsalar warin bakiDuka baya na dauke a cikin wannan application, da fatan zakuji dadin amfani dashi
Siffofin Da zaka/ki gane mace tana Madigo
Akwai alamomi da yawa da ake gane mace Yar lesbian wanda aka fi sani da Madigo a hausance, wanda da idan wanna alamomi suka bayyana dan gane da dabi'ar wata, to lallai a nisance ta sabo da gujewa wannan mummunar dabi'a, Wanda Allah s.w.a yake fushi da masu aikata wannan mummunar aiki.Dan Allah ka ku manta ku turawa Yan uwa domin Suma su amfana, sannan kada ku manta kuyi rate na wanna app..Mun gode.
Latest Hausa Novels for free
Novel na Hausa Wanda ke bada labarin wata halitta da aka kasa ganewa aljana ce ko mutum..kada ku bari a baku labari, kuyi maza ku sauke awayar ku.
Littafin Hausa Mai Suna NA Manta Komai
Na Manya Komai littafi ne da akayi shi din ilimantar da al'umma kan abubuwan da suke faruwa a rayuwar yanxu.Marubuciyar wannan littafi ta taka rawar gani wajen bada kalamai cikin tsaftatacciyar hausa.
Mijin Beauty Littafin Hausa Novel
Mu nishantu da fadakartu gami da ilimantu akan Rayuwa wanna miji na kyakykyawa ma'ana mijin BeautyMarubuciyar wannan littafi tayi matukar kokari sosai wajen bada labari a tsareSannan kada ku manta kuyi rate na wannan application
Kadan Daga Cikin Amfanin Bagaruwa Ga Lafiyar Dan Adam
Sauke wannan app domin ilimi akan amfanin Bagaruwa Ga Lafiyar Dan Adam*Amfanin Bagaruwa Ga Na Miji*Amfanin Bagaruwa Ga Mace*Mene Amfanin BagaruwaKada ku manta kuyi rate Na wannan app da kuma turashi Zuwaga Yan uwa da abokanan arzikiMugode
Amfanin Kanumfari A Jikin Dan Adam
Wannan App Yana kunshe da kadan daga cikin amfanin Kanumfari ga lafiyar dan Adam wajen* Amfanin Kanumfari* Maganin Da Kanumfari yakeyi* Tasirin Amfani da KanumfariKada ku manta kuyi rate Wannan appMungode
Littafin Hausa Novel Zuma Sai Da Wuta Kyauta
Zuma Sai Da Wuta littafi ne da Zahra Bukhar ta Rubuta Wanda tayi Rubutu Mai ma'ana wajen BAYYANA abinda take da niyar bayyanawa.Ku kasance damu domin samun Littattafan hausa Novels kyauta kuma offline, kudai kawai kuyi install na wannan app yanxu.Mun gode daga karshe kada ku manta kuyi rate na wannan application.
Yadda Zan Kula Da Miji Na
Don mata kawai, ban yarda wani namiji ya karanta ba, ehe!Amarya/Uwar gida ki sani, lallai biyayya ga mijinki shine abunda yafi dacewa dake matukar ba umarni yayi miki da sa6awa Allah ba. Saboda babu biyayya ga wani mahaluki cikin sa6awa mahalicci.Amma in ba haka ba duk abinda ya kamata kiyi masa na kyautatawa kiyi masa. - Ki bashi abinci a baki- Ki bashi ruwa ya sha- Idan ya dawo daga office/kasuwa ki tarbeshi, ki kuma kar6i abunda ya shigo dashi- Ki kai masa ruwan wanka- Ki kuma cuda masa bayansa- Kiyi hira dashi ki gaya masa dadadan kalamai- Ki kwantar masa da hankali- Kuma ki kasance mai yawan shagwa6a a wajen mijinki- Ki kasance mai damuwa dashi a koda yaushe- Ki guji duk wani abunda xai 6ata masa rae sannan ki tsakaita kishi akanshi- Ki girmama dukkan ‘yan uwansa da abokansa- Ki martaba dukkan bukatunsa na yau da kullum da hakane xaki xama 'yar lele gurin mijinki, xai kula da dukkan bukatunki sannan kuma xai ringa faranta miki kamar yadda kema kike faranta mishi ko fiye. Xai yi wuya ya..
Menene Maganin Bushewar Gaban Mace Dana Namiji
Kamar yadda ku ka sani, shi wannan batu anyi shi ne mafi aka sari don matan aure zalla, domin ba su shawarwari ta kowane bangare na rayuwarsu ta yadda za su samu su inganta rayuwarsu, kamar gyara zamantakewarsu da mazajensu da mu’amalarsu ta bangaren girki, tsafta, gyaran gida da gyaran jiki, irin abubuwan da ya kamata mu mata mu dinga ci domin inganta lafiyar jikinmu da samun dauwamammiyar ni’ima da kuzari a jikkunanmu. To, Uwargida wannan lokaci shafin namu zai dan canja salo duk da wadancan abubuwan gyaran jikin ma ko rabin-rabi ba mu gama kawo su ba, amman za mu dan waiwayi wani bangaren, inyaso wani lokacin kuma sai mu dawo bangaren gyaran fata. Da yawa mata su na yawan kawo min korafin daukewar ni’ima a jikinsu, wato bushewar gaba, da daukewar sha’awa yayin jima’I, wanda yawancinsu su kan ce da ba haka su ke ba; lokaci guda su ka ji sun kasance a hakan.* Bushewar Gaba* Bushewar Gaban Mace* Bushewar Gaban Na Miji* yadda ake dawo da ni'imar mace* Abubuwan da suke dawo da ni'imar mace* Magungunan dawo..
Menene Maganin Kurajen Fuska a saukake
Da yawa daga cikin yan mata da samari na fama da matsalar kurajen fuska (pimples) wanda dayawa daga cikin mutane basa son irin wadannan kuraje da suke fitowa saboda suna bata fuska.A Wannan daliline yasa mutane suke shiga lungu da sako don neman magunguna da zasu magance wadannan kuraje, duk dacewa daya daga cikin masana sunyi ittifaki kan cewa sha'awa ce ke kawo wadannan kurajen na fuska.Saboda haka a yau munzo muku da manharja mai dauke da cikakken bayanin yadda za'a magance wannan matsala.
Wahalolin da Sheikh Jafar Mahmud Adam Yasha Wajen Shehun nan Darika
Irin wahalhalun da sheikh jafar mahmud adam da sauran malaman izalah suka sha wajen malaman darikar kano, wanda sun sha wahala sosai kafin su samu nasarar yada sunnar Annabi s.w.a.Sheikh jafar mahmud adam sun sha wahala sosai wajen yan darikar kano wanda ake musu kallon kafirai saboda sun kawo kungiyar izalah, da kuma yadda mutane suka gujesu a lokacin. wannan lakca ta kunshi bayanan malamai biyu1. Sheikh Abdallah Saleh Pakistan2. Sheikh Jafar Mahmud AdamAyi sauraro lafiyasannan kada ku manta kuyi rate na wannan app din kuma ku turashi zuwa yan uwa musulmai.
Bayanai akan gyran mama da kuma mazauni
Sauke wannan manhaja domin samun bayanai akan yadda ake karawa mama girma abinda yake sa mama su zama kana na da Maganin girman mama tare da Maganin ciwon mama
Littafin Tatsuniyoyi na Hausa
Tatsuniya wata al'ada ce ta Hausawa kanyi tatsuniya idan dare yayi daga an gama cin abincin dare. Wuraren da ake yin tatsuniya sun kasu kamar haka, 1.Dandali2.Dakin wata tsohuwa3.Daki ko zauren dattijo4.Dakin kwanan samariTatsuniya labari ne wanda za'a danganta shi da wani abu mai bada tsoro kamar Dodo, kura, zaki ko wata dabba. Ana kuma danganta labarin da kwari kamar Gizo da Koki , da sauran su. Ga yar wata nan don tuna lokacin yarintar mu. haka kuma ana kawo labaran da suka shafi wadansu mutane domin yin izna.misalin tatsuniya*Tatsuniyar gizo da koki*Tatsuniyar gidan sarki da sauransu.sauke wannan app zuwa wayarku domin samun cikakken littafin tatsuniyoyin hausa.Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wannan app.Mungode!!
Yadda Zan Sadu Da Matata Idan Tana Da Ciki
Ga kadan daga cikin Abubuwan Da Wannan Mahaja Ta Kunsa;Tambaya : Malam na kan ji wasu mutane na fadar cewa ba ya halatta idan Matar mutum tana da juna biyu ya yi jima'i da ita har sai ta haihu meye gaskiyar maganar ?AMSA : To dan'uwa ya halatta a sadu damace lokacin da take da ciki, saboda fadin Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi : "Duk wanda ya yi imani da Allah da ranar lahira, to kada ya shayar da ruwansa ga shukar waninsa" Abu-dawud : 1847 Ibnul kayim yana cewa :"Wannan hadisi yana nuna cewa ciki yana kara karfi duk lokacin da ake saduwa, saboda Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kamanta shi da shuka, ita kuma shuka tana kara girma, idan aka ba ta ruwa" Tahzibussunan 1\193Masana likitanci suna cewa: Ba'a so miji ya dinga hawa kan matarsa lokacin da take da ciki, zai fi kyau ta dinga yin goho yayin da za su sadu, ko kuma ya sadu da ita ta gefe, saboda kwanciya akanta yana iya wahalar..
Videos na wa'azin dr ish ali pantami latest 2019 2020
Wannan manhajar ta kunshi videos na wa'azin minister dr isah ali pantami sabbin wanda suka hada da;* Wa'azin Dr isah Ali Pantami* Tafsirin Dr Isah Ali Pantami* Ramadan Tafseer Dr Isah Ali Pantami* Videos Dr Isah Ali Pantami* Minister Dr Isah Ali PantamiZaku iya sauke wannan aplication kyauta domin more wa'azin dr isah ali pantami, sannan kada ku manta kuyi rate na wannan app da kuma turashi zuwaga yan uwa da abokan arzikiMungode
Matsalolin Aure Da Maganinsu A Kasar Hausa
Akwai matsalolin maza da yawa wanda yake haddasa rashin zaman lafiya a cikin aure ko kuma saki. Su ne kamar haka: -Karya: Wasu mazan suna yi wa matayen da za su aura karya ta hanyar nuna masu cewa sun mallaki wani abun duniya wanda a zahiri kuma babu abin, ita kuma matar za ta soka tare da kwadayin samun wannan abun bayan an yi aure. Idan macen ta je gidan mijin kuma ta sami a kasin abin da yake fada mata to dole za su samu matsala wanda daga karshe dole za ta ce ya sake ta ko kuma su zauna cikin matsala kullum. -Rashin Kulawa: Da yawa daga cikin maza na Hausa babsa kulawa da matansu, wanda ita kuma mace babu abin da take so sama da kulawa, idan har ya zama ba ka iya kulawa da bukatar matarka kamar abin da ya shafi abinci, sutura da sauran bukatunta, to dole za su sami matsala da mijinta wanda zai iya kawo rabuwarsu. Kulawa ta biyu kuwa ita ce, duk mace tana son a ce mijinta yana ba ta lokacinta..
Hanyoyin da ake gane soyayyar gaskiya
Akwai hanyoyi da dama na gano soyayyar gaskiya wurin masoyi Wanda ta hanyarsa ne zaka/ki San matsakayinka/ki wajen abokin tarayya.Domin sanin wannan alamomi sauke wannan app.Kada ku manta kuyi rate nasa please
Labaran Ban Dariya Da Labaran Nisha Dana Barkwanci
Labaran Nishadi Dana Barkwanci sun hadarda manyan labarai na ban Dariya, Wanda duk wani Mai bukatar Nishadi zai bukace su.Akwai wasu labarai da muka saka wanda dole su baku farin cikin musamman idan kuna cikin damuwa.Kuyi install na wannan app domin samun Nishadi sannan kada ku manta kuyi rate na wannan app.
Kadan Daka Cikin Sirrukan Dake Cikin Soyayya Ta Gaskiya
Yau zan bayyana sirrin zuciyaKaunarki ta sani hajijiyaYaki kiban so kinjiyaKe zaki barni na tsallake tsiradin zuciyaGani gaban ki ina juyayiKaunarki ta sa ni nake juyayiLallai yau zan bayyana sirrin nadai na boyoyiYau gani na zo da sirrin zuciyaMe sayasa a so na kasa yin tayiKullum idan na ganki sai nai ta juyayiKaunarki ta sa ni cikin juyayiYaki amince da ni masoyiyaKullum idan na zo gidan ku sai na kasa tayiKallun idon ki dai nai tsayiKyakkyawar fuskarki ta sa ni tsayiIna son ki yan mata amince da soyayyaKullum idaniya ta ke suke ganiSun makanta a mata basu ganiNayi nisa a soyayarki kizo ki ganiAmince da ni kar kice baki so na masoyiyaKunnuwa na sun kurumtaBasajin kira bale a furtaIdanuwa ko sun azabataDa soyayyarki wata basu gani sai ke aminiyaKauna na bani kizo ki karbaYafi a ce dake kizo sharbaSoyayyarki ce tasa ni nai ta kirbaBani son ace dani zan rasaki a soyayyaSirrin zuciya a yau na shaidaA zuciya ta babu tsidaGun wasu matan tayi tsadaKe kadaice zaki taya aminiya
Wa'azi Da Tafsirin Sheikh Ahmad Tijjani Videos
Yanzu zaku iya sauke manhajar videos na malam ahmad tijjani yusuf guruntum domin samun sabbin tafsirin malam cikin sauki* Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum* Malam Ahmad Tijjani Yusuf* Ramadan Tafseer Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum* Wa'azin Malam Ahmad Tijjani Guruntum* Sheikh Ahmad Tijjani New TafseerKada ku manta kuyi rating na wannan application da kuma turashi zuwaga yan uwa da abokan arzikiMungode
Kalaman Soyayya English and Hausa
Kadan Daga Cikin zafafan kalaman soyayya na burge budurwayadda ake soyayyasabbin kalaman soyayyayadda ake zuwa zance wajen budurwayadda ake tunkarar mace
Tarihin Fitacciyar Jarumar Kannywood Hadiza Ali Gabon
Jaruma Hadiza Gabon na Daya Daga cikin manyan Jaruman kannywood Mata, wadda tayi fice wajen gudarnar da aiki yadda aka umarce ta.Jaruma Hadiza Gabon Jaruma ce sananniya kannywood wadda tazo Daga kasar GabonKuyi install na wannan app domin ganin cikakken tarihin Jarumar sannan kada ku manta kuyi rate na wannan app.
Hukuncin Da Za'ayiwa Wanda Ke Wasa Da Sallau
Wannan Manhaja tana kunshe da hukunce hukuncen da za'ayiwa wanda suke wasa ko Kuma bata sallah.Duk wani mai Wasa da sallah to akwai wani hukunci da Allah ya tanadar Masa a tun kafin yabar duniya har zuwa ranar alkiyama.* Hukuncin Wasa Da Sallah* Hukuncin Mai Bata Sallah* Hukuncin Wanda Ya Mutu Bai iya Sallah ba* Hukuncin Wanda baya Sallah Akan lokaci
Labaran Nishadi Da Ban Dariya
Mu Nisha Dantu da Labaran Hausa na ban dariya kala kala* Musa Dariya* Dariya Zallah* Labaran Barkwanci* Nishadi Zallah* Rumbun Dariya* Dariya da nishadi
Amfanin da namijin goro yakeyi a jikin dan adam
Kadan daga cikin amfanin da namijin goro yakeyi a jikin dan adam wanda sunada amfani matuka daya kamata kowa yasansu.shidai namijin goro abune gama gari.kada ku manta kuyi rate na wannan application mungode
Rarara Baba Buhari Dodar Video+Mp3
Manhaja data kunshi bayanai akan salon Mulkin Baba Buhari, ayyukansa, manufofinsa da Kuma wakokinsa Wanda hakan ya sanya babban Mawaki dauda kahutu Rarara yayi Waka Mai taken baba Buhari dodarGa Kadan Daga Cikin Abubuwan da wannan application ya kunsa:* Rarara Baba Buhari Dodar MP3* Rarara Baba Buhari Dodar Video* baba Buhari Dodar Music* Wakokin Dodar* Sabbin wakokin Mawaki dauda kahutu Rarara na Buhari* Wakar Rarara ta zuwan buhari Kano* Ayyukan Da Buhari yayi A North East (Adamawa, Bauchi, Borno, Gombe, Taraba, Yobe)* Ayyukan Da Buhari Yayi A North West (Zamfara, Kano, Kebbi, Katsina, Sokoto, Kaduna, Jigawa)*Ayyukan Da Buhari Yayi A North Central (Kogi, Niger, Benue, Kwara, Plateau, Nassarawa and the Federal Capital Territory)* Ayyukan Da Buhari Yayi A South South (Akwa-Ibom, Bayelsa, Edo, Cross River, Rivers and Delta State)*Ayyukan Da Buhari Yayi A South East (Ebonyi, Enugu, Imo, Abia and Anambra State)*Ayyukan Da Buhari Yayi A South West (Oyo, Ogun, Lagos, Ondo and Osun State)* Dodar Video*APC dodar*Wakokin Buhari sabbiDa sauransuDisclaimer!!!Wannan application anyita ne don nishadantarwa, ilimantarwa gami da Karin haske akan yadda Mulkin Gwamnatin Shugaba yake tafiya, Saboda a..
Samfuran Kalaman soyayya da dumi duminsu
wasu daga cikin kalaman da saurayi zai burge budurwa dasuyadda ake soyayyayadda ake gane soyayyasoyayyar gaskiyakalaman masoya,burge budurwa
Gidajen Televisions Online Na Hausa A Saukake Kuma A Kyauta
Ku sauke manhajar gidan tv na hausa wanda zaka/ki samu damar shirye shiryen gidajen tv na hausa wanda sunanan online. Da wannan application zaku samu damar kallon fina finan hausa, wakokin hausa, hausa comedy, shirin dadin kowa sabon salo na arewa24, da sauran shirye shirye masu matukar amfani wajen fadakarwa, nishadantarwa, tare da ilimantarwa.Daga cikin tashoshi da wannan application ya kunsa sun hada da;1. Awa24 TV2. 1Arewa TV3. Sarauniya TV4. Arewa24 TV5. Arewarmu TV6. Hausa Arewa TV7. Brothers TV Entertainment8. Hausatop Tv9. Tsakar Gida10. Hali Dubu TVda sauransuKu kasance da wannan application domin amfanuwa dashi ku samu nishadi, ilimi, tare da amfanuwa da bangarori irin na Addinin musulunci.DISCLAIMER..Wannan application anyishi kyauta ne ga kowa abinda ake bukata kawai shine ya kasance kana da data na browsing a wayarka wadda zakayi amfani da ita wajen shiga Youtube channels na wadannan gidajen tv domin ganin shirye shiryen su a saukakeFor any question, observation, complain you can contact us directly, we will connect to you as soon as possible.Thanks.
Yayana Mijina Novel Na Hausa Kyauta
Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara karatun ki kafin yayan ki Ya dawo sannan ina san kisa a ranki kefa matar aure ce ke matar wani ce banda kula mutanen banza danda biyewa professor ki kare mutunciki na diya mace kuma mai aure, ina fatan kin fa himta? Na fahimta baba, amma baba wannan wanne irin mijine ban taba ganiba bai taba ganina ba, murmushi yaii sarah kenan kawai inasan kisa a ranki mujinki yayanki, komai dan lokacine kina zaune wataran zakiga ko waye mujin ki dai kawai ki Kare mutun cin ki, insha Allahu baba, Allah yai miki albarka, ameen baba, gode da wuri zaku wuce kaduna saboda haka kije ki kwanta kiyi bacci da wuri dan ki sami tashi da wuri, shikenan babaa,.Wani daki stair naga ta nufa tabi wani daki, wata mata na xaune da newspaper a hannun ta, mama sannu da aiki, yauwa yar ta har kun gamaa magana da Baban naki,?eh mama,..
A saukake mu nishadantu da videos na barkwanci na manyan masu comedy na hausa
Rayuwa fa saida nashadi domin nishadi na kawo karshen matsaloli da suka shafi damuwa hawan jini bacin rai kuncin rayuwa rage radadin wani abu dake damun dan Adam da sauran abubuwa masu matukar amfanarwa. Saboda haka mu shakata da wadannan bidiyoyi na manyan masu nishadantar da mutane ma'ana masu barkwanci na hausa wanda ke saka mutane farin ciki tare da fadakarwa hade da ilimantar wa.Wannan manhaja ta kunshi comedies wanda zasu baku nishadi domin yana dauke da abubuwan barkwanci na wanda suka saba bamu nishadi wanda suka hadarda da duk wasu manyan masu barkwanci da suka saba nishadantar daku. Kada ku manta zaku kalli wadannan videos na barkwanci a kyauta a wayoyin ku na Android da fatan zakuji dadin wanna application kuma kada ku manta kuyi share zuwa yan uwa da abokan arziki. Wannan manhaja takuce masu son nashadi domin kawar da damuwa da kuma abinda damuwa ke haddasawa mungode.
Maganin Kara Karfin Maza A Saukake
Bayanai akan yadda namiji zai zamto cikakken jarumi wajen gamsar da iyali a lokacin jima'i.Wannan app ya kunshi abuba kamar haka Maganin dake karawa maza kuzari da juriya lokacin saduwa da iyali domin gamsar da koda mata nawa mutum yake da ba tare da kashen kudi wajen sayen wasu magunguna ba wanda har mutane sukan fada hanun yan yaudara.Sannan yana dauke da bayanai akan abubuwan da suke ragewa namiji sha'awa da kuma matsalolin da suka shafi karancin maniyi, haka zalika yana dauke da abubuwan da suke ragewa mutum sha'awar maceyadda za'a magancesu da sauransu.Wannan manhaja mu cika ta da bayanai masu ilimantarwa musamman ga ma'aurata don sanin yadda zasu gudanar da rayuwar aurensu cikin farin ciki.Kada ku manta kuyi rate na wannan app sannnan ku turawa yan uwa da abokan arziki domi suma su amfana mungode allah yasa mu dace Ameen.
Abubuwan da Ma'aurata ke bukata don gudanar da Jima'i a Rayuwar Aure.
Yazama Dole ko wane ma'auraci ya fahimci menene Jima'i da kuma lokutan Daya kamata a sadu da iyali.Rashin Samun haske Akan ilimin Jima'i Ga Ma'aurata ka iya haifar da babbar matsala a Rayuwar Aure.Kadan Daga Cikin abin da wannan manhaja ta kunsa;1. Jima'i a musulunci2. Hukunce hukuncen Jima'i3. Jima'i a Rayuwar Aure4. Abubuwan da suke sa Mata ko Miji saurin kawo wa.5. Lokutan daya kamata a sadu da iyali..Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wannan application, mungode..!
Zafafan Kalaman Soyayya Domin Masoya Na Kwarai Masu Kaunar Juna
Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da kalamai na soyayya amma Sai kaga abin ya gagara saboda ba kowa ne zai iya Samun nutsuwar shirya Kalaman da zai burge masoyiyarsa. Wannan ne yasa na zauna na rubuta Wasu kalamai Masu ratsa zuciyar Masoya domin taimakawa yan uwa wajen burge juna.Haka kuma dakwai Wasu Wanda ya kasance su Basu kware a soyayya ba wanda zakaga sunje gaban masoyiyarsu amma sun rasa abinda zasu ce Mata.Mallakar wannan mahanja zata taimaka musu matuka wajen Samun nasara a soyayyar suGa kadan Daga cikin abubuwan da wannan app ya kunsa;1. Kalaman Soyayya2. Samfuran Kalaman Soyayya3. Yadda ake Soyayya4. Taya ake burge Budurwa5. Zauren koyarda soyayya.6. Soyayya d shakuwa7. Yadda ake tunkarar mace Budurwa8. Zafafan Kalaman SoyayyaDa sauransu.Mun saki sabon manhaja na wannan shekarar ta 2021 zuwa 2022Sannan Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wanna app.
Ire iren abincin gargajiya na hausawa tun lokacin iyaye da kakanni
Kalmar al’ada, kalma ce wadda Hausawa suka aro daga harshen Larabci wato “ADATAN” wadda take nufin dabi’a da aka saba da ita. Wannan ne ya sa Hausawa suka ari kalmar suka yi mata kwaskwarima suka hausantar da ita wadda ta koka al’ada fa harshen Hausa. To! Yanzu idan Bahaushe ya ce al’ada me yake nufi? A tamu fahimta idan Bahaushe ya ce al’ada yana nufin duk wata hanya wadda aka saba da ita, ta yau da kullum.Akwai nau'ikan abinci masu maturkar burgewa wanda muka gada tun iyaye da kakanni, wanda suka hadarda;1- 'Danwake2- Dankali3- kunu/koko4- Ƙuli-Ƙuli5- Zogale6- Tuwon kulli7- Gyada8- Nakiya9- Tuwon salla10- Dambu11- Dibilan12- Alkaki13- Masa/waina14- Kunun zaƘi15- Dawo16- Safala (gayan tuwo)17- Bula18- Rogo19- Tuwon masara20- Maye-mayeDa SauransuKada ku manta kuyi rate na wannan application, mungode..